Yaya ake Dora Talla a Kasuwar Bello?

Abu mai sauki. Idan baka yi rijista ba, yi maza ka yi a kan shafin www.kasuwarbello.com. Ka saka sunanka ko sana’ar ka, sannan ka zabi kalmar sirri. Bayan ka gama, to zaka iya buga sabon talla ta bude shafin buga sabon talla. Ka rubuta duka bayanin da ake bukata, sannan ka wallafa. Idan kuma kana so ka buga talla na musamman, wato wanda ke saman shafi yadda duk wanda ya bude shafi zai gani, to ka tuntube a kasuwarbello@outlook.com