SCHOLARSHIP DOMIN DIGIRI DA MASTERS A CHINA

Kasuwar Bello a China na samar da karatun digirin farko, Masters da Ph.D ga duk wanda yake da bukata.

Me Kasuwar Bello zata yi?

1. Kasuwar Bello zata tantance sakamakon ka/ki na jarrabawa kyauta.
2. Kasuwar Bello zata nema maka/miki irin karatun da ake nema.
3. Kasuwar Bello zata nema muku tallafin karatu (scholarship).
4. Kasuwar Bello zata aiko maka/miki da duka takardun da ake bukata domin samun visa.
5. Kasuwar Bello zata samar muku visa na zuwa China.
6. Kasuwar Bello zata sama muku wajen zama a China.
7. Kasuwar Bello zata tare ku a tashar jirgin sama ranar da kuka iso China, kuma ta kai ku har makaranta.
8. Kasuwar Bello zata koya muku harshen Chinese tun daga farko domin iya zama a kasar China.

Yaya Tsarin Yake?

Aikawa Kasuwar Bello sakamakon jarrabawar ka zuwa kasuwarbellochina@163.com

- DIGIRIN FARKO (BACHELORS) - Senior Secondary School Certificate Examination ko karatun karshe da aka kammala. Ana bukatar ganin makin da dalibi ya samu a darrusan da ya dauka.
- DIGIRI NA BIYU (MASTER) – Takardar dake dauke da duka makin da dalibi ya samu a lokacin da yake karatu, wato “transcripts”.
- DIGIRI NA UKU (PH.D) – Research paper da aka riga aka wallafa a mujalla, da kuma research proposal.

Kasuwar Bello zata gaya maka idan zata iya samo admission da scholarship da wannan sakamako. In zata iya, zaka sayi form.

A. DIGIRIN FARKO - BACHELORS
Kudin Form/Service Fee (Naira) (January - April)
1. Biya da kanka/Self sponsor 49,000
2. Biya ko Kyauta/Self sponsor or scholarship 69,000
3. Karatu Kyauta/Scholarship 99,000
Kudin Form/Service Fee (Naira) (May - August)
1. Biya da kanka/Self sponsor 69,000
2. Biya ko Kyauta/Self sponsor or scholarship 89,000
3. Karatu Kyauta/Scholarship 129,000

B. DIGIRI NA BIYU – MASTERS
Kudin Form/Service Fee (Naira) (January - April)
1. Biya da kanka/Self sponsor 59,000
2. Biya ko Kyauta/Self sponsor or scholarship 79,000
3. Karatu Kyauta/Scholarship 119,000
Kudin Form/Service Fee (Naira) (May - August)
1. Biya da kanka/Self sponsor 79,000
2. Biya ko Kyauta/Self sponsor or scholarship 99,000
3. Karatu Kyauta/Scholarship 139,000

C. DIGIRI NA UKU – Ph.D
1. Biya da kanka/Self sponsor 69,000
2. Biya ko Kyauta/Self sponsor or scholarship 89,000
3. Karatu Kyauta/Scholarship 129,000
Kudin Form/Service Fee (Naira) (May - August)
1. Biya da kanka/Self sponsor 89,000
2. Biya ko Kyauta/Self sponsor or scholarship 109,000
3. Karatu Kyauta/Scholarship 149,000

- Za’a aika muku da account number, bayan kun biya, za’a baku form ku cike, ku aiko da shi.
- Idan Kasuwa ta sama muku admission, zata sanar da ku kai tsaye da waya. A nan zaku yanke shawarar yadda kuke so a aiko muku da takardun ku, da kuma yadda kuke so ku samu visa.

Kasuwar Bello na kuma warware wadannan matsalolin.
Farashi (Naira)
Visa - 50,000
Tikitin Jirgi - Ya danganta da lokacin zuwa
Wajen Zama - Ya danganta da irin wanda ake bukata
Daga Airport zuwa Makaranta - Ya danganta da nisa

Idan Kasuwar Bello bata samo maka makarantar ba, zata dawo maka da duka kudin form dinka baki daya. Ko kwandala baza mu karba daga wajen ka ba.

Ga duk mai sha’awar zuwa China karatu, ya iya aiko mana da duk wasu tambayoyi a kasuwarbellochina@163.com. Allah Ya baiwa mai rabo sa’a.

Kasuwar Bello, Kasuwar Ku Ce!!!