Shin Zan Iya Mallakar Shagona a Kasuwar Bello?

Babu shakka, idan har kayi rijista, to ka bude sabon shago amma karami ne. Idan kana yawan amfani da shagon, to zamu karawa shagon ka girma, kuma zamu taimaka wajen aika maka kwastomomi domin ziyartar ka da yi maka tambayoyi.